"Maganar gaskiya ita ce har yanzu akwai tallafi, saboda lokacin da aka yanke farashin fetur, farashin É—anyen man fetur na a dala 80 kan kowace ganga. Amma a yau, farashin ganga guda ya kai dala 94.
A wani abun da ke zaman karuwar takara a tsakanin manyan kamfanonin man Najeriya guda biyu, kamfanin NNPC na gwamnati ya rage farashi domin yin daidaito da na Dangote. Duk da cewar dai babu alamun ...
A wannan rana shirin Rayuwata ya kalli batun yadda ake gudanar da azumi watan Ramadana a Tarayyar Najeriya, duk kuwa da kasancewar a mafi yawan jihohin ƙasar farashin kayan abinci, har kawo yanzu ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results